Auren Ustaz Hausa Novel Complete

Auren Ustaz hausa novel complete

Auren Ustaz hausa novel complete

Auren Ustaz Hausa novel complete is an engaging and emotionally charged story that delves into the complexities of love, patience, and resilience. The narrative follows Aysha, a devoted wife who faces the unexpected challenge of her husband, Ustaz, seeking another marriage without her consent. The story poignantly captures Aysha's internal struggle, her unwavering faith, and the strength she derives from her community, particularly from her supportive Aunty Maryam.

The characters are well-developed, with Aysha portrayed as a strong, compassionate, and patient woman. Ustaz's actions, while challenging, serve as a catalyst for Aysha's personal growth and self-discovery. The plot is filled with moments of tension, emotional turmoil, and eventual resolution, making it a captivating read.

Overall, Auren Ustaz Hausa novel complete is a heartfelt story that highlights the importance of communication, understanding, and mutual respect in relationships. It_is_a_testament_to the_strength_and_resilience of_women_facing difficult_circumstances.

Auren ustaz hausa novel complete part 1

Aysha tayi shiru zuwa wani ɗan ƙaramin lokaci Hasbunallalu' take karantawa a ranta zuwa can kuma sai ta ɗago fuskarta cike da annuri kamar kowane lokaci sannan tace ba komai Aunty Allah_ya haɗa_kanmu_sannan ya bamu_zaman_lafiya."

Fuskar Aunty fal itama cike da fara'a cewa tayi "Ameen naji daɗi kwarai da gaske"

Aysha_tace " ba_komai_bari_na_tashi zan_biya na_ɗauki_su_Usman_a_school.

Aunty_tace "to_ba_komai_ki_gaishe_da_gida". khadija tashi kiyi mata rakiya. tace da khadija wacce ke kwance ta lumshe idanu.

Fuskarta ba sukuni haka Khadija ta tashi suka fito babu wanda yace da ɗan uwansa komi, har suka ƙarasa gate, nan Khadija ta juya Aysha kuma ta wuce.

La'ilaha-illah-anta-subhanaka-inni-kuntu-mina zalimin! shine kalmar data fara fitawa daga bakin Aysha lokacin da ta fito jikinta ya soma karkarwa ko ta ina, Ashe dama tsananin soyayya zai iya juyewa ya koma ƙiyayya, yanzu ni Ustaz zai yiwa haka duk irin haƙurin da nake da bauɗaɗɗen halinshi, yanzu a matakin nasa ilimin shine zai zo neman aure ba tareda sanina ba, hmmm a irin wannan matakin ne ya kamata in dawo Ayshata ta DA Wallahi, ya kamata duk wani kalar iskanci da zeyi ni kuma zan zuba masa idanu inga iya gudun ruwanshi, ta cigaba da tafiya har ta isa makaranta su Usman, saboda akwai sauran lokaci domin karatu suke yasa ta wuce gidanta, har zata buɗe ƙofar gidan kuma sai fasa ta shiga gidan Aunty Maryam.

Aunty_Maryam_na_zaune_cikin_gida_taga shigowar_Aysha_murna_ta_kamata! tace "yau kece_a_cikin_gidana?

Aysha tace "ai kuwa magana nake so muyi dake ta fahimta, sharp sharp ta faɗama Aunty Maryam abinda ya wakana yanzu." Wani dogon salati Aunty Maryam taja sai ga hawaye shar a fuskarta, domin har ga Allah sosai take son Aysha so kuma bana wasa ba, cikin kuka tace yanzu Aysha abinda USTAZ ya zaɓarma rayuwarsa kenan?

Ina ilimin shi?
Ina bin dokar Allah da yake?
Me kika masa da tsantsar soyayya ta rikiɗe ta koma zalunci da ƙuntata?

Auren ustaz hausa novel complete part 2 

Aysha tace "oho" wata ƙila duk cikin ilimin nashi ne a haka, Wallahi Aunty Maryam ni nasan sai da tsananin so ake kishi, a zahirin gaskiya kuma ban yima Ustaz wannan irin hamshaƙin so ba balle nayi kishi na hauka a kan shi, kuma Wallahi-tallabi ni Aysha nayi alƙawarin duk wahala duk rintsi ba zan yiwa Ustaz wannan maganar ba, kinga dai sati uku ya rage ko? to ya daɗe idan ina kwance bai shigo yace min na gyara zai shigo da wata ba. ta fada cike da hargagi.

Aunty maryam cewa tayi "kiyi hakuri Aysha abinda nake fata ki ɗaukeni kamar yanda nima na ɗauke ki, Wallahi tsakanina da Allah nike ƙaunarki, kuma zanyi amfani da dukiyar da Allah ya bani zamu yi abinda ranmu yake so a bikin nan, ta yanda babu wani shegen da ya isa ya kawo maki raini shi kuma ki zuba masa ido kiga iya gudun ruwansa kinji?

AYSHA_tace "baki_da_matsala_da_wannan yanzu_ma waya_ta zan_ciro na_soma_amfani da_ita.

Aunty_Maryam_tace "ai_sim_ɗinki_zaki_sanya akai_ko"?

Aysha tace eh shi zan saka.

Aunty maryam tace to shikenan zan tura miki credit yanzu in yaso sai ki kira Umma kiji irin tata shawara ko?

Aysha_tace "haba_da_kin_barshi ba_damuwa nagode_haka_ma".

Maryam ta yamutse fuska tace "miyasa kike min haka dan Allah? ko_dai har_yanzu_baki yarda_dani_bane?

Aysha cewa tayi a'a wallahi ba zancen haka bane! kawai kin san yau-da-gobe sai Allah, amma shikenan ina godiya. su kai sallama da aunty Maryam ta fita! bayan ta fita su Usman na dawowa daga makaranta ta kama su suka shige gida sharp sharp tayi musu wanka ta zuba masu sakwara da miyar agushi da tayi, sai ƙamshi ke tashi na miyar ko nama babu saboda USTAZ yace yawan cin nama cutuka yake kawowa, bayan sun gama su kai Sallah tayi masu bitar karatu sannan ta kai su suka yi fitsari sannan ta kwantar dasu, tareda yi musu Addu'a ta fita har zuwa wannan lokaci USTAZ bai shigo ba abinda ba yayi kenan.
 
Aysha tayi wanka fess ta fesa turarenta wanda Aunty Maryam ta bata sannan ta koma ɗakinta tareda ɗakko wayar data cika daga charger ta saka layinta ta kunna cikin kankanin lokaci wayar ta bude tamkar sabuwa farinciki mara misaltuwa ya kama Aysha, ganinta yau da babbar waya kuma Smart phone, yanzu shekara biyar kenan rabonta da babbar waya sai ƙarama.

Tana kunnawa saƙonni suka fara shigowa, ciki kuwa harda na airtime transfer da Aunty Maryam ta tura mata na ɗari biyar, Aysha ta lalubo lambar Umma ta kira, ƙara biyu Umma ta ɗaga cike da farinciki! tace Auta_kece_yau a gari_inji_maƙi_baƙo?

Auren ustaz hausa novel complete last 

Aysha tayi dariya sannan tace Wallahi Umma nice! suka_gaisa_sannan_suka_fara hirar duniya_anan_ne Aysha_ke_faɗawa_umma zancen_bikin_Ustaz_wanda_bata_sani_ba.

Umma tayi mamaki sosai amma bata nuna mata ba, sai cewa tayi haba yo menene abinda yake miki shi zai mata idan ya kawota, kuma ke ai gwanda da akai, anan ne zai gane wacece ke, da kuma irin haƙurin da kike yi da zamansa, karki wani damu kinji duk da nasan kishi wajibi ne kuma halitta ce, amma sai kiyi hakuri ki danne kinji Auta_ta? ina mazajena?

Aysha_tace "Insha_Allah_Ummanah, Wallahi ina kewarki_matuƙa, sunyi_bacci inaso_nazo na_ganki.

Umma_tace "ba_damuwa_duk_lokacin da ya barki ai_kinzo_kuma yanzu_ga_waya_zan_rinƙa kiranki, Allah_ya_ɗora_da_zumuncinku_da Maryam_tanada_kirki, kuma Abdul dama keso yaga ya siya maki, kin san aikin nan da yake nema da kuma gidan da yake, shine ya kwashe masa duk wani tattalin arziki, amma Alhamdulillah an samu aikin yanzu wata uku kenan.

Sosai_Aysha_taji_daɗi_tace "umma ki gaida shi_da_yaya_Saif_ma_soja_mazan_fama.

Umma_tayi_dariya_tace "zai_ji_shima ai an kusa_kammalawa, yace_nan_da wata_biyu za'a basu_office.

Aysha_tayi_ta_tsalle_har_ta_manta_da_wata damuwarta! su kai sallama ta kashe .

Nan ta shiga shafin yanar gizo na tsamiya novels ta fara karanta wani sabon littafi na Ummy Aysha mai suna zaman tasha.

Sosai labarin ya ɗauki hankalinta da nishadi sai kwasar dariya take har da kwallah, karanta irin cakwakiyar dake cikin littafin, kwata-kwata ta nemi wata damuwa ta rasa, har sha ɗaya tana karatu kuma ustaz be shigo ba, ko a jikinta domin burinta ta kai karshe kafin ya dawo, sha ɗaya da kwata ya bude gate ɗin ya shigo, Aysha tace "kash Wallahi_naso_naji ya zata ƙare_tsakanin Modibbo-da-Tsohuwa hahha_tayi_dariya_ita_kaɗai.

Ustaz_na_buɗe_ƙofar_palo_ya_wani_murtuke fuska. Aysha_ta_fito_fuskarta cike_fall_da_fara'a tace_Ustaz_sannu_da_dawowa.
Previous Post Next Post